N SALLAR GAWA SUNNA CE MAI YAWAN LADA, ANNABI (S A W)''
YA KWATANTA LADAN DA MUTUM
ZAI SAMU DA GIRMAN DUTSEN
UHUDU''
=>
TO SAI DAI ITA SALLA ANA SAMUN LADANTA NE IDAN ANYITA DAI-DAI
DA SHARI'AH,
=>
WASU IDAN SUNBI SALLAR SAI SUYI
SHIRU KAWAI, WASU KUMA SUKAN
KARANTA WASU ADDU'OI BISA KUSKURE,
=>
TO GA YADDA ABIN YAKE,, WANDA
DUK YATARAR ZA'AYI SALLAR
JANA'IZA IDAN KAYI ALWALA KA
SHIGO SAHU, =>
IDAN LIMAN KABBRA 4' ZAI YI KO
6' KO 9'
TO KAI MAMU' GA YADDA ZAKAYI,
ACHIKIN KABBARORIN DA LIMAN
ZAI YI, =>
1' KABBARAR FARKO, IDAN LIMAN
YAYI KABBARAR FARKO KAIMA
KAYI NIYYA KAYI KABBARA
TO SAI KA KARANTA FATIHA' IDAN
KASAMI DAMAR KARANTA SURA KAFIN LIMAN YAYI KABBRA TA BIYU
TO KA KARANTA ,
=>
KAMAR YADDA IMAM BUKHARI'' YA
RUWAITO DAGA HADISIN DALHATU
BIN ABDULLAH'' ( 3/ 158 ) =>
2' KABBARA TA BIYU' IDAN LIMAN
YAYI KABBARA TA BIYU KAIMA KAYI
KABBARA TO SAI KA KARANTA
SALATIN ANNABI (S A W) KAZABI
DAYA DAGA CHIKIN SALATIN =>IBRAHIMIYYA''
=>KA KARANTA. ﻣ
3' KABBARA TA UKU IDAN LIMAN
YAYI KABBARA TA UKU KAIMA KAYI
SAI KA KARANTA ADDU'A GA
MAMACI' 4' KABBARA TA HUDU IDAN LIMAN
YAYI KABBARA TA HUDU KAIMA
KAYI,
=>
TO ANAN MA ADDU'A ZAKA
KARANTA, KODAI KA SAKE MAIMAITA
ADDU'AR DAKAYI TAFARKO
KOKUMA IDAN KA HADDACHE
WATA DABAM TO SAI KA KARANTA,
AMMA KATABBAR INGANTACCIYA
CE, =>
KODA LIMAN ZAI YI KABBARA 6 KO
9' TO DAGA KAN KABBARA TA 2'
ADDU'OI ZAKAYI TAYI AKOWACE
KABBARA
ALLAH KASAMUDACE DUNIYA DA LAHIRA AMEEN YA ALLAH
Title : YADDA AKE KARATUN SALLAR
GAWA
Description : N SALLAR GAWA SUNNA CE MAI YAWAN LADA, ANNABI (S A W)'' YA KWATANTA LADAN DA MUTUM ZAI SAMU DA GIRMAN DUTSEN UHUDU'' => ...