HAUSA LANG. ANSWERS......
1b. Wata
rana muna zaunesai aka kirani a
wayaaka cemin akwai biki da za.a yi
awani gari waiDUMSAI. Ina zaune sai
aka ceminin fito muje damukaje aka
kawo mana wani irinabinda wandabanta ba cin irin irinsa
baarayuwata har saidamutane suka
fahinci cewa santinayi .domin irin
abincin bansanwani iri ba sai bayan
angamashagalin biki na tambayi
waniyagayamin irinwannan abincin. Don haka nikanwannan liyafartayimin
dadi sosai,
2. ¡./m/ wannanshine inda
leben kasa ya kusancina sama ko su
gade da shi. Anakiranta
balebe.Mafurta kan toshe mafitar
iskaawasu wurare awannan lokacin ne iska take fita tahanci. akanhakane
ake cewa dan hanci ce.
¡¡./g/ anan ne
inda doron harshe daganda tsattsaura
suka kusanci junako suka hade.
Anakiranta bahande. Mafurta
kantoshe mafitar iskaawasu wurare kadan kafin iskar tafita da karfintsiya
akan hakane ake cewa tsayauce.
5a.
Suna yana nufin sunan wawani abu
sannankuma sifa aikinta shine ta
karfafasuna wato karinbayani takeyi
akan suna misaliidan akace Musawannan suna kenan amman
idanakace musaDogo wato Dogo yana
nuna yandasiffar musayake kenan.
5b. ¡. Dogon yaron nanyazo.
¡¡. Dauko
min bakarriga na.
¡!!. Naga wata farar
mace.!!!!. Wani yaro yazo nan baki.
V. Mahaukaci ya zo.
8. Yara mazakimanin
su shida ke yin wannantashen dayan
kan zubatsummokara a jiki, ya
shafabakin tukunya a furkarsa
sannanya wuce gabasaura na biye.
Idan sunje gidan dazasu yi tashe saimai ts ummokaran nan yayi tsayeba
mmhm bamhm . Sai su kuma sauran
'yantatse su kama waka dayansu
nasawa sauran na ansawa kamar
daisuna yi masa zambo
ne.
HAUSALANG. OBJ
(01-10) ABCBDCCDBA
(11-20) DDACBABCAC
(21-30) AADCCABBCA
(31-40)
BBCACBCBCD
(41-50) BDABACCABD
(51-60) ABCCBCACDA
Title : Hausa Lang waec 2014
Description : HAUSA LANG. ANSWERS...... 1b. Wata rana muna zaunesai aka kirani a wayaaka cemin akwai biki da za.a yi awani gari waiDUMSAI. Ina ...