*_T_A_U_H_I_D_I_*
Tauhidi: shine sanin Allah, da imani
dashi, da kadaita shi wajan bauta,
kuma da sanin cewa Allah
madaukakin sarki shi ne wanda ya
halicci daukacin mutane,
ya halicci
sammai da kassai da duwatsu, da koguna da bishiyoyi da dabbobi,
ya
kuma halicci dukkan komai cikin
wannan duniya.
Allah ya umarce mu da muyi imani
dashi, mu bauta masa, mubi umar
ninsa, mu nisanci hana hanensa
aduniya,
idan mukayi imani dashi,
muka yi masa da'a zai shigar damu
aljanna a lahira.
Idan muka sa6e shi, zai shigar damu wuta.
Aljanna gidan ni ima ce da zama na
dindindin, cikinta ne musulmi yake
samun duk abinda yakeso.
Allah kasa munada rabo. Ameen.
Title : TAUHID
Description : *_T_A_U_H_I_D_I_* Tauhidi: shine sanin Allah, da imani dashi, da kadaita shi wajan bauta, kuma da ...