Assalamu,alaikum
.
.
Tambayata 1328
.
nine idan naje yin tsarki,bayan nagama nayi tsarkin natashi,sai naji kamar wani fitsarin ya digo,, dan Allah yazanyi dangane da hakan,,kuma gashi ina tsayawa nayi tsarki sosai domin gudun faruwar haka???
.
..
Amsa
.
Tuni aikin manzon Allah s.a.w yakoyarda yanda zakayi,
..
Abunda zakayin kuwa shine seka dinga yayyafa ruwa kana jika hantsar wandonka, kaga kayi maganin wasi wasi kenan tunda koda kajo laima ajikinka zaka dauka wannan ruwanda kayayyafane ba fitsariba
.
Akaranta BULUGUL MARAM za,aga karin bayani
..
.
Allah yasa mudace
Title : Tambayata da Amsa
Description : Assalamu,alaikum . . Tambayata 1328 . nine idan naje yin tsarki,bayan nagama nayi tsarkin natashi,sai naji kamar wani fitsarin ya digo,, d...