★___________★
YA WAJABA GA MUSULMI YA SAN
WADANNAN:
★___________★
★ SAHABBAI GOMA WADANDA MANZO (SAW)
YA YI WA BUSHARA DA ALJANNA TUN SUNA
DUNIYA:
1. Abubakar Saddiq (R•T•A)
2. Umar Bin Khaddab (R•T•A)
3. Usman Bin Affan (R•T•A)
4. Aliyu Bin Abi Dalib (R•T•A)
5. Dalhatu Bin Ubaydullah (R•T•A)
6. Zubairu Bin Awwam (R•T•A)
7. Abdurrahman Bin Aufin (R•T•A)
8. Sa'adu Bin Abi Waqqas (R•T•A)
9. Sa'idu Bin Zayd (R•T•A)
10. Abu-Ubaydah Bin Jarrah (R•T•A)
Yardar Allah ta tabbata a garesu baki daya,
mu kuma Allah Ya ba mu Albarkacinsu,
Ameeen.
★ MAFIYYA DARAJA GUDA BIYAR DAGA CIKIN
MANZANNIN ALLAH (ULUL AZMI MINAR
RUSULI):
1. Annabi Muhammad (S•A•W)
2. Annabi Nuhu (A•S)
3. Annabi Ibrahim (A•S)
4. Annabi Musa (A•S)
5. Annabi Isah (A•S)
Wadannan sune wadanda suka zarce dukkan
sauran a Wajen Daraja, Amma Annabi
Muhammad (SAW) shine Ogansu baki'daya!
★ MATAYEN MANZON ALLAH (S•A•W) GUDA
GOMA SHA DAYA (11) SUNE:
1. Khadijatu Bintu Khuwaylid (R•T•A)
2. Aishatu Bintu Abu-Bakr (R•T•A)
3. Hafsatu Bintu Umar (R•T•A)
4. Sawdatu Bintu Zam'at (R•T•A)
5. Zaynab Bintu Khuzaimat (R•T•A)
6. Zaynab Bintu Jahshin (R•T•A)
7. Juwayriyyah Bintu Harith (R•T•A)
8. Ummu-Salama (HINDU) Bintu Abu-Umayyah
(R•T•A)
9.Safiyyat Bintu Huyayyu (R•T•A)
10. Ramlatu Bintu Abu-Sufyan (R•T•A)
11. Maymunat Bintu Harith (R•T•A)
Uwayen Muminai kenan, Tsira da Aminchin
Allah ya tabbata a garesu baki'daya!
★ 'YA'YAYEN MANZON ALLAH (S•A•W) GUDA
BAKWAI (7) SUNE:
1. Al-Qãsim (R•T•A)
2. Abdullah (R•T•A)
3. Ibrahim Mu'azzam (R•T•A)
4. Fatimah Az-Zahra'u (R•T•A)
5. Ruqayyah (R•T•A)
6. Zainab (R•T•A)
7. Ummul-Kulsum (R•T•A)
Tsira da Aminchin Allah ya dawwama a
garesu baki'dayansu, Ya qara mana tsananin
Qaunarsu.
★ SHIKA-SHIKAN MUSULUNCI GUDA BIYAR
(5) SU NE:
1. Tauhidi
2. Sallah
3. Azumi
4. Zakkah
5. Aikin Hajji
Allah Ya bamu ikon Kiyayesu baki daya,
Ameeen.
★ WATANNIN MUSULUNCI GUDA GOMA SHA
BIYU (12), SUNE:
1. Al-Muharram
2. Safar
3. Rabi'ul-Auwal (Watan Mauludi)
4. Rabi'u-Thani
5. Jumada-Ula
6. Jumada-Akhir/Thani
7. Rajab
8. Sha'aban
9. Ramadan (Watan Azumi)
10. Shawwal (Watan Qaramar Sallah)
11. Zhul-Qada
12. Zhul-Hijjah (Watan Babbar Sallah)
Allah Ya Albarkaci rayuwarmu a cikin
dukkanninsu, Ameeen Saboda Annabi (S•A•W).
★ RUKUNAN IMANI GUDA SHIDA (6) SUNE:
1. Imani da Allah
2. Imani da Mala'iku
3. Imani da Littattafai Saukakku
4. Imani da Dukkan Manzanni
5. Imani da Ranar Lahira
6. Yarda da Qaddara (Mai kyau ko marar
Kyau).
★ LITTATTAFAI SAUKAKKU DAGA ALLAH
MAFIYA SHAHARA GUDA HUDU (4) TARE DA
MANZANNIN DA AKA BAI WA SU, SUNE:
1. Attaurah (Annabi Isah)
2. Linjila (Annabi Musa)
3. Zabura (Annabi Dawud)
4. Al-Qur'ani (Annabi Muhammad (S•A•W)
★ MALA'IKUN ALLAH MAFIYYA SHAHARA DA
GIRMA GUDA GOMA KOWANNE DA AIKINSA:
1. JUBRILU : Mai isar da Wahayi zuwa ga
Annabawa da Manzannin Allah.
2. MIKA'IL : Mai rarraba Arziqi
3. ISRAFIL: Mai busa Qaho
4. RAQEEB: Mai rubuta ayyuka kyawawa
5. ATEED: Mai rubuta munanan Ayyuka
6. RIDWAN: Mai gadin Aljannah
7. MALIK: Mai gadin Wuta.
8. AZRA'IL/MALAKUL MAWT: Mala'ikan
Mutuwa!
9 &10 MUNKAR DA NAKIR: Su biyu ne masu
Tuhuma a Qabari
Allah Ya sada mu da kowannensu da Alkhairi,
Ameeen.
★ KHALIFOFIN MANZON ALLAH (S•A•W)
GUDA HUDU (4) WATAU "KHULAFA'UR
RASHIDUNA" SUNE:
1. Sayyidina Abubakar (R•T•A)
2. Sayyidina Umar (R•T•A)
3. Sayyidina Usmanu (R•T•A)
4. Sayyidina Aliyyu (K•W)
★ SUNAYEN ANNABAWA DA MANZANNIN
ALLAH WADANDA AKA AMBACE SU A CIKIN
ALQUR'ANI GUDA ASHIRIN DA BIYAR (25) SU
NE:
1. Adam Abul-Bashar (A•S)
2. Nuhu (A•S)
3. Shu'ayb (A•S)
4. Salihu (A•S)
5. Idrisu (A•S)
6. Hud (A•S)
7. Zakariyya (A•S)
8. Ibrahim Khalilullah (A•S)
9. Sulayman (A•S)
10. Ayyub (A•S)
11. Ya'aqub (A•S)
12. Isma'il (A•S)
13. Musa Kalimullah (A•S)
14. Is-haq (A•S)
15. Harun (A•S)
16. Yusuf (A•S)
17. Yahya (A•S)
18. Isah Ruhullah (A•S)
19. Zal-Kifl (A•S)
20. Shisu (A•S)
21. Lud (A•S)
22. Iliyas (A•S)
23. Dawud (A•S)
24. Imran (A•S)
25. Annabi # Muhammad Habeebullah,
Safiyyullah, Nurullah, Saifullah, Khairu-Khalqill
ah (S•A•W)
Dole ne ka yi Imani dasu baki daya ba tare da
rarrabewa ba! Allah Ya qara musu Aminci da
yarda, Albarkacin Jagoransu Annabi
Muhammad (S•A•W) Ameeen.
WAJIBI NE DUKKAN MUSULMI NA KWARAI YA
SANI KUMA YA KIYAYE (HARDACE)
WADANNAN ABUBUWA, DON HAKA A
TAIMAKA A YI # SHARING DOMIN SAURAN
'YAN'UWA SU KARANTA, IN KUMA AN GA
GYARA SAI A YI MIN AFUWA, QARAMIN
ALMAJIRI NE BA SHEHIN MALAMI BA! ALLAH
YA TAIMAKEMU AMEEEN.
Title : YA WAJABA GA MUSULMI YA SAN WADANNAN
Description : ★___________★ YA WAJABA GA MUSULMI YA SAN WADANNAN: ★___________★ ★ SAHABBAI GOMA WADANDA MANZO (SAW) YA YI WA BUSHARA DA ALJANNA TUN S...